Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Sabbin Hotuna na Hari Bom Din da Aka Kai da Mota a Nyanya, Abuja

Abunda ake zargi bom ya fashe a cikin wata mota wajen babban birnin Najeriya Abuja ranar alhamis, ya kashe a kalla mutane goma sha tara,mako daya kafin karban bakunci taron shuwagabani da manyan ‘yan kasuwa akan bunkasar Afirka,inji wanda ya gani da idonsa.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG