Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 Afirka: Sakataren Harkokin Wajen Amurka Rex Tillerson, Ya Gana Da Shugaban Chadi Idris Deby A Birnin Njamena

VOA60 Afirka: Sakataren Harkokin Wajen Amurka Rex Tillerson, Ya Gana Da Shugaban Chadi Idris Deby A Birnin Njamena
please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

Sakataren harkokin wajen Amurka Rex Tillerson, ya gana da shugaban kasar Chadi Idris Deby a birnin Njamena yayin da yake kammala ziyarar da yake a nahiyar Afirka wadda ya rage tsawonta da kwana guda.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG