Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Sana’ar Kiwon Tsuntsaye Na Ci Gaba Da Kara Karbuwa A Tsakanin Matasa A Yankin Maradi Na Nijar

please wait

No media source currently available

0:00 0:03:27 0:00

Sana’ar kiwon tsuntsaye, ta na ci gaba da kara karbuwa a tsakanin matasa a yankin Maradi na jamhuriyar Nijar. Matasan suna samun makudan kudade daga siyar da tsuntsayen, wasu tsuntsayen ma daga kasashen waje suke shiga Nijar din da su.

XS
SM
MD
LG