Sannu a hankali, wasan kwallon kulki wanda hukumar tabbatar da zaman lafiya ta Amurka ta bullo da shi a Najeriya a shekarun 1960, ya na kara jan hankali, sakamakon kokarin wasu masoya wasan.
Sannu A Hankali Wasan Kwallon Kulki A Najeriya Na Kara Jan Hankalin Mutane