Taron kolin Matasa na Mandela da ake yi a Washington, wanda shine babban bangare na shirin YALI, yana samarwa da fitattun shugabannin matasa fiye da 1000 daga Afirka damar kara gogewa a jami'o'in Amurka tare da tallafi domin kara bunkasa ayyukansu idan sun koma gida.
Taron Shirin Horas Da Matasan Afirka na Mandela Washington Fellows
1
Wasu matasa daga Nigeria: Aliyu Usman da Emmanuel Baba Aduku
2
Taron YALI 2017
3
Wata matashiya 'yar Najeriya
4
Wasu matasa 'yan Najeriya