Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Shiryen Shiryen Krisimeti a Jos


Shiryen Shiryen Krisimeti a Jos
please wait

No media source currently available

0:00 0:04:00 0:00

Za mu fara shirin na wannan makon ne daga Najeriya, inda kiristoci, suka bi sahun kasashen duniya wajen shiryawa shagulgulan kirsimeti.

Za mu fara shirin na wannan makon ne daga Najeriya, inda kiristoci, suka bi sahun kasashen duniya wajen shiryawa shagulgulan kirsimeti. Yayin da kiristoci da dama suke farin ciki da ganin wannan lokaci, sun ce tabarbarewar tattalin arziki a kasar ya shafi yadda za su sha bikin. Ga rahoton da Iliyasu Kasimu ya aiko mana daga jos.
XS
SM
MD
LG