Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Shugaba Obama yana ziyara a Afirika

Shugaba Brack Obama ya ziyarci Senegal inda ya yaba ma kasar domin cigaban dimokradiya cewa ta zama misalin kwarai a Afirika.Senegal ita ce kasa ta farko da Obama da iyalansa suka fara yada zango a ziyarsu da zata dauki mako daya a Afirika wadda ta hada da kasashen Afirika Ta Kudu da Tanzaniya.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG