Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Shugaban Najeriya Ya Kaddamar da Tashar Teku Ta Kan Tudu a Kaduna

Shugaban Najeriya Muhammad Buhari ya kaddamar da tashar teku ta kan tudu a Kaduna wadda ita ce ta farko cikin guda bakwai da gwamnatinsa ke ginawa.

Yau a Kaduna shugaban Najeriya ya kaddamar da tashar teku ta kan tudu a garin Kaduna.
Wannan tashar ita ce ta farko cikin guda bakwai da gwamnatin Buhari ke ginawa a garuruwan Ibadan, Aba, Jos, Funtua, Kano da Maiduguri.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG