Shugaban kasar Nijar, Mohamed Bazoum a hira ta musanman da Muryar Amurka ya ce kasar tafi bukatar amfani da kudin bai-daya da Najeriya, saboda huldar kasuwanci dake tsakaninsu.
Zangon shirye-shirye
-
Afrilu 15, 2024
DARDUMAR VOA: Allah Ya Yi Wa Jaruma Daso Saratu Gidado Rasuwa