Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Shugabar Sashen Hausa ta biyu, Connie L. Stephens, ta yi ritaya yau alhamis daga Muryar Amurka

Connie Stephens, ta shugabanci Sashen Hausa daga 1985 - 1990, ta zamo darektar sashen harsunan Afirka, daga bisani kuma darektar ofishin harkokin kudi a Muryar Amurka. Connie ta karanta babban digiri na digirgir a harshen Hausa a Jami'ar Wisconsin dake Madison a nan Amurka

XS
SM
MD
LG