Accessibility links

Sojoji Sun Gano Wani Kabari da Gawarwaki Saba’in a Damasak, Maris 24, 2015

Sojoji daga Nijar da Chadi da suka kwato garin Damasak dake Najeriya daga hannun mayakan Boko Haram sun gano gawarwakin mutane akalla Saba’in. Yawancinsu an yi masu yankan rago kana aka jefar dasu karkashin wata gada kamar yadda wani ganao ya shaida, Maris 20, 2015.

Bude karin bayani

Gawarwaki dake rubewa a garin Damasak da aka kwato kwana kwanan nan, Maris 20, 2015.
1

2

Sojoji daga Nijar da Chadi da suka kwato garin Damasak dake Najeriya daga hannun mayakan Boko Haram sun gano gawarwakin mutane akalla Saba’in. Yawancinsu an yi masu yankan rago kana aka jefar dasu karkashin wata gada kamar yadda wani ganao ya shaida.
3

4

Domin Kari

XS
SM
MD
LG