Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Sojojin Najeriya Zasu Rika Amfani Da Babura Wajen Farauta Da Bin Sawun 'Yan Boko Haram

Domin samun saukin farauta da kuma kai farmaki kan 'yan tsageran Boko Haram, rundunar sojojin Najeriya ta kaddamar da babura masu iya shiga kowane lungu domin sojojinta dake bakin daga

Domin samun saukin farauta da kuma kai farmaki kan 'yan tsageran Boko Haram, babban hafsan sojojin kasa na Najeriya, Janar Tukuru Buratai, ya kaddamar da babura masu iya shiga kowane lungu domin sojojinsa dake bakin daga

Domin Kari

XS
SM
MD
LG