Sojojin Nigeria a Adamawa na kusa da Yola
5
Dakarun sojin Najeriya da aka tura jihar Adamawa ke nan a cigaba da dokar ta baci, cikin shirin ko ta kwana.Suna kan hanyarsu ta zuwa kan iyaka,bayan da aka tarbe su a Yola. Hoto Ibrahim Abdul'Aziz.
6
Sojojin Nigeria a Adamawa. Hoto Ibrahim Abdul'Aziz.
7
Dakarun sojin Najeriya da aka tura jihar Adamawa ke nan a cigaba da dokar ta baci, cikin shirin ko ta kwana.Suna kan hanyarsu ta zuwa kan iyaka, bayan da aka tarbe su a Yola. Hoto Ibrahim Abdul'Aziz.