Peter Odemwingie na Najeriya ya jefa kwallo na uku cikin wasanni uku a karshen makonnan, inda kugiyarshi ta Stoke City ta doke Hull City a wasan Firimiya.
Stoke City ta Doke Hull City a Firimiya - 31/3/2014