Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Yaya Zata Kaya Tsakanin ManU da Bayern? - 1/4/2014


Yau ake gwabzawa a karon farko na zagayen farko a wasannin kwata fainal na cin kofin zakarun kulob-kulob na Turai.

Manchester United zata karbi bakuncin Bayern Munich a filinta na Old Trafford, inda mafi yawan masana tamaula suke hasashen cewa a bana kam dai babu kungiya a duk fadin turai da zata iya doke Bayern Munich, wadda watanni biyu kafin ma a kammala wasannin Bundesliga na bana, ta riga ta lashe wannan kambin.

Tambayar anan itace, ta yaya ManU zata iya doke Munich?
XS
SM
MD
LG