Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Talakawa Ke Bai Wa ‘Yan Siyasa Damar Satar Dukiyar Gwamnati


Talakawa Ke Bai Wa ‘Yan Siyasa Damar Satar Dukiyar Gwamnati
please wait

No media source currently available

0:00 0:04:49 0:00

Yayin da al'umma ke kokawa kan rashin shugabanni nagari da kuma yadda wasu ke wawushe dukiyar al'umma idan sun hau mulki, tsohon shugaban marasa rinjaye na majalisar wakilan Najeriya Hon. Farouk Adamu Aliyu yace talakawa ne ke baiwa shugabannin dama ta hanyar kara zaɓen masu satar kuɗaɗen al'umma.

XS
SM
MD
LG