Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Taron Ba Alkalai Da Jami'an Tsaro Horo A Kan Hakkokin Masu Anfani Da Kafofin Sadarwa

An gudanar da taron ba alkalai da jami'an tsaro horo a kan hakkokin masu anfani da kafofin sadarwa

Hukumar dake da alhakin sa ido a kan kafofin sadarwa ta horas da jami'an tsaro da alkalai na jihohin Tawa, da Dosso, da Tillabery na jamhuriyar Nijer, kan dokokin dake kare hakkokin masu amfani da kafofin sadarwa na kamfanoni da na gwamnati.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG