Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Taron Muryar Amurka Da Hukumar INEC Na Amsa Tambayoyin 'Yan Najeriya Kan Zabe

Kakakin hukumar zaben Najeriya, Aliyu Bello ya amsa tambayoyin wasu 'yan Najeriya kan shirye-shiryen babban zabe mai zuwa, a wani taro da Muryar Amurka ta shirya kuma Alheri Grace Abdu ta jagoranta.

Hotunan zauren taron da Muryar Amurka ta shirya kan shirye-shiryen babban zabe mai zuwa.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG