Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Taron Tattaunawa A Sokoto Danagane Da Lafiyar Masu Jego Da Jarirai Da Lafiyar Yara

Mahalarta sun taru a Sokoto kwanan nan sun tattauna kan yadda za'a rage mutuwar masu jego da inganta lafiyar jarirai da kuma rage mutuwar yara.

XS
SM
MD
LG