Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TASKAR VOA: Kimanin Yara Miliyan Daya Ne Ke Fargabar Komawa Makaranta Saboda Matsalar Tsaro - UNICEF


TASKAR VOA: Kimanin Yara Miliyan Daya Ne Ke Fargabar Komawa Makaranta Saboda Matsalar Tsaro - UNICEF
please wait

No media source currently available

0:00 0:29:55 0:00

Matsalar tsrao ta sa hukumomi a sassan arewacin Najeriya sun rufe makarantu da dama a 'yan watannin da suka gabata.

A wannan makon ma Shirin Taskar zai fara ne daga Najeriya, inda yayin da hukumomin jihar Kaduna dake arewacin kasar ke sake bude makarantu da aka rufe sama da watanni biyu saboda matsalolin tsaro, asusun UNICEF, ya ce a fadin Najeriyar, kimanin yara miliyan daya ne ke fargabar komawa makaranta saboda matsalar tsaro. Ga fassarar rahoton Timothy Obiezu daga Kaduna.

Dubi ra’ayoyi

XS
SM
MD
LG