Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Sakataren Harkokin Wajen Amurka Rex Tillerson Ya Gana Da Shugaba Buhari

A zangonsa na karshe a ziyarar da yake yi a nahiyar Afirka, Sakataren harkokin wajen Amurka, Rex Tillerson, ya isa Abuja, babban birnin Najeriya.

XS
SM
MD
LG