Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa Atiku Abubakar Zai Tsaya Takarar Shugaban Kasa A 2019

Toshon mataimakin shugaban kasa a Najeriya, Atiku Abubakar ya kaddamar da aniyarsa ta tsayawa takarar shugaban kasa a inuwar jam’iyar adawa ta PDP.

Toshon mataimakin shugaban kasa a Najeriya, Atiku Abubakar ya kaddamar da aniyarsa ta tsayawa takarar shugaban kasa a karkashin inuwar jam’iyar adawa ta PDP. A wajen wani gangami a Yola, Atiku ya soki tsohuwar jam’iyarsa ta APC kan rashin tabuka komi, batun da yace dole a kawo sauyi a shekarar 2019.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG