Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Tsohon Shugaban Najeriya, Obasanjo ya Kai Ziyarar Jaje Plato

Tsohon shugaban Najeriya Olusegun Obasanjo ya kai ziyarar jaje jihar Plato inda aka kai hare hare a wadansu kauyuka dake yankin Gashish da ya janyo asarar rayuka sama da dari biyu da raunata da dama, da kuma asarar kaddarori a karamar hukumar Barikin Ladi..

Domin Kari

XS
SM
MD
LG