Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Turereniyar Najeriya ta Hallaka a Kalla Mutane 16 Dake Neman Aiki

A kalla mutane 16 aka kashe a wani turereniya wurin fafitikar neman samun aiki da Hukumar Shige da Fici ta gwamnatin tarayya a Abuja yayin da aka gayyato dubun dubatan mutane su nemi cike wasu guraben aiki kasa da 5,000 kamar yadda jami'ai da 'yan gwagwarmaya suka fada ranar Lahadi 15 ga watan Maris shekarar 2014.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG