Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 AFIRKA: Majalisar Dinkin Duniya Ta Ce Kusan ‘Yan Gudun Hijra Miliyan Biyu Na Fuskantar Matsalar Karancin Abinci A Afrika


VOA60 AFIRKA: Majalisar Dinkin Duniya Ta Ce Kusan ‘Yan Gudun Hijra Miliyan Biyu Na Fuskantar Matsalar Karancin Abinci A Afrika

No media source currently available

Sudan Ta Kudu: Majalisar Dinkin Duniya ta yi gargadin cewa kusan ‘yan gudun hijra miliyan biyu a nahiyar Afrika na fuskantar matsalar karancin abiunci.

​
XS
SM
MD
LG