Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 AFIRKA: A Burkina Faso, An Sake Mayar Da Mutum-mutumi Na Tsohon Shugaba Marigayi Thomas Sankara A Babban Birnin Kasar Ouagadougou

VOA60 AFIRKA: A Burkina Faso, An Sake Mayar Da Mutum-mutumi Na Tsohon Shugaba Marigayi Thomas Sankara A Babban Birnin Kasar Ouagadougou
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:59 0:00

A Burkina Faso ne aka sake mayar da mutum-mutumi na Thomas Sankara a babban birnin kasar Ouagadougou, bayan an sake siffanta mutum-mutumin hoton tsohon shugaban kasar wanda aka kashe a 1987.

XS
SM
MD
LG