Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 AFIRKA: A Ethiopia Wata Wuta Ta Lalata Gine Gine Fiye Da Dari Biyar A Wannan Mako Kusa Da Garin Gijet

VOA60 AFIRKA: A Ethiopia Wata Wuta Ta Lalata Gine Gine Fiye Da Dari Biyar A Wannan Mako Kusa Da Garin Gijet
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:59 0:00

A Ethiopia wata wuta da aka kuna da gangan ta lalata gine gine fiye da dari biyar a wannan mako kusa da garin Gijet, kamar yadda wani bincike na Reuters da kuma hotuna suka nuna, abin da ke gasganta rahotannin cewa ana ci gaba da rikici a wasu yankunan Tigray.

XS
SM
MD
LG