Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 AFIRKA: A Lesotho, An Rantsar Da Tsohon Ministan Kudi Moeketsi Majoro Yau Laraba A Matsayin Sabon Firai Minister

VOA60 AFIRKA: A Lesotho, An Rantsar Da Tsohon Ministan Kudi Moeketsi Majoro Yau Laraba A Matsayin Sabon Firai Minister
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:59 0:00

A can kasar Lesotho kuma, an rantsar da tsohon ministan kudi Moeketsi Majoro yau Laraba a matsayin sabon Firai minister, wuni guda bayan Thomas Thabane ya yi murabus sakamakon matsin lamba a kan dambarwar kisar matarsa.

XS
SM
MD
LG