Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 AFIRKA: A Najeriya wani bututun gas ya fashe a wani kamfanin sarrafa iskar gas a Legas jiya Lahadi, inda ya kashe a kalla mutane 17

VOA60 AFIRKA: A Najeriya wani bututun gas ya fashe a wani kamfanin sarrafa iskar gas a Legas jiya Lahadi, inda ya kashe a kalla mutane 17
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

Najeriya: Wani bututun gas ya fashe a wani kamfanin sarrafa iskar gas a Legas jiya Lahadi, inda ya kashe a kalla mutane 17. Wasu mutane da dama sun ji rauni, sannan gine-gine sama da 50 sun rushe sakamakon fashewar.

XS
SM
MD
LG