Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 AFIRKA: A Rwanda Shugaba Paul Kagame ya ce Paul Rusesabagina, zai gurfana a gaban kotu

VOA60 AFIRKA: A Rwanda Shugaba Paul Kagame ya ce Paul Rusesabagina, zai gurfana a gaban kotu
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:59 0:00

A Rwanda: Shugaba Paul Kagame ya ce Paul Rusesabagina, wanda ya fito a matsayin gwarzo a fim din "Hotel Rwanda" kuma mai sukar gwamnati, zai gurfana a gaban kotu bisa zarginsa da goyon bayan tashin hankali na 'yan tawaye.

XS
SM
MD
LG