Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 AFIRKA: A Togo An sake zaben Shugaba Faure Gnasssingbe a wa’adin mulki na hudu

VOA60 AFIRKA: A Togo An sake zaben Shugaba Faure Gnasssingbe a wa’adin mulki na hudu
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

A kasar Togo an sake zaben Shugaba Faure Gnasssingbe a wa’adin mulki na hudu, nasarar da ta tsawaita shekara 15 da ya kwashe yana mulki. A zagayen farko, Gnassingbe, ya samu kashi 72 na kuri’un da aka kada.

XS
SM
MD
LG