Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 AFIRKA: A Uganda Shahararen Mawaki Bobi Wine, Ya Ayyana Shirinsa Na Karawa Da Dadadden Shugaban Kasa Yoweri Museveni A Zaben 2021

VOA60 AFIRKA: A Uganda Shahararen Mawaki Bobi Wine, Ya Ayyana Shirinsa Na Karawa Da Dadadden Shugaban Kasa Yoweri Museveni A Zaben 2021
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

Sai kuma a kasar Uganda inda shahararen mawakin nan da ya zama shugaban ‘yan adawa, Bobi Wine, ya ayyana shirinsa na karawa da dadadden shugaban kasa Yoweri Museveni a zaben 2021.

XS
SM
MD
LG