Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 Afirka: Gwamnatin Sojin Sudan Ta Dakatar Da Ganawar Da Take Yi Da Jagororin Fararen Hula Masu Zanga-zanga

VOA60 Afirka: Gwamnatin Sojin Sudan Ta Dakatar Da Ganawar Da Take Yi Da Jagororin Fararen Hula Masu Zanga-zanga
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

Gwamnatin sojin Sudan ta dakatar da ganawar da take yi da jagororin fararen hula masu zanga-zanga game da batun kafa gwamnatin wucin gadi bayan da mutune akalla 8 suka jikkata a wata arangama da dakarun tsaro a Khartoum jiya Laraba.

XS
SM
MD
LG