Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 Afirka: Ranar Asabar Da Ta Gabata Ne Kasar Afirka Ta Kudu Ta Cika Shekaru 25 Da Samun ‘Yancin Kai Daga Mulkin Wariyar Launin Fata

VOA60 Afirka: Ranar Asabar Da Ta Gabata Ne Kasar Afirka Ta Kudu Ta Cika Shekaru 25 Da Samun ‘Yancin Kai Daga Mulkin Wariyar Launin Fata
please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

Ranar Asabar da ta gabata ne kasar Afirka Ta Kudu ta cika shekaru 25 da samun ‘yancin kai daga mulkin wariyar launin fata. Shugaba Cyril Ramaphosa ya ce har yanzu ‘yan kasa da dama basu 'yantu ba, saboda almundahana da talauci.

XS
SM
MD
LG