Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 AFIRKA: Rundunar Sojojin Amurka Dake Nahiyar Afirka, Ta Ce Batada Da Tabbacin Ko Pentagon Za Ta Iya Rage Sojojinta Dake Afirka

VOA60 AFIRKA: Rundunar Sojojin Amurka Dake Nahiyar Afirka, Ta Ce Batada Da Tabbacin Ko Pentagon Za Ta Iya Rage Sojojinta Dake Afirka
please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

Kwamandan rundunar sojojin Amurka dake nahiyar Afirka, ya fadawa ‘yan Majalisun Amurka cewa bashi da tabbacin ko Pentagon za ta iya rage kashi 10 cikin 100 na yawan sojojin Amurka dake Afirka kamar yadda ma’aikatar tsaron kasar ta sanar a shekarar da ta gabata.

XS
SM
MD
LG