Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 AFIRKA: Sama Fursinoni 31 Ne Suka Mutu A Babban Gidan Kason Yaounde Tun Ranar 1 Ga Watan Afrilu

VOA60 AFIRKA: Sama Fursinoni 31 Ne Suka Mutu A Babban Gidan Kason Yaounde Tun Ranar 1 Ga Watan Afrilu
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:59 0:00

Sama fursinoni 31 ne suka mutu a babban gidan kason Yaounde tun ranar 1 ga watan Afrilu, idan aka kwatanta da mace-macen aka saba gani cikin wata guda ko biyu. Wani babban jami’i ya fadawa Reuters cewa cikinsu babu wanda aka yiwa gwajin COVID-19.

XS
SM
MD
LG