Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 AFIRKA: Saudiya ta taso keyar daruruwan ‘yan Najeriya da suka je kasar domin yin aiki

VOA60 AFIRKA: Saudiya ta taso keyar daruruwan ‘yan Najeriya da suka je kasar domin yin aiki
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:59 0:00

Sai kuma Najeriya inda Saudiya ta taso keyar daruruwan ‘yan Najeriya da suka je kasar domin yin aiki, bayanda VISA din su ta kare. Wasun su sun ce an kuntata musu yayin da suke jiran komawa gida

XS
SM
MD
LG