Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 AFIRKA: Shugaba Muhammadu Buhari Na Jam’iyyar APC Zai Kara Da Atiku Abubakar Na Jam’iyyar PDP, A Ranar Asabar 16 Ga Watan Fabrairu

VOA60 AFIRKA: Shugaba Muhammadu Buhari Na Jam’iyyar APC Zai Kara Da Atiku Abubakar Na Jam’iyyar PDP, A Ranar Asabar 16 Ga Watan Fabrairu
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:59 0:00

A Najeriya shugaba kasar na yanzu mai shekaru 76 da haifuwa Muhammadu Buhari na jam’iyyar APC zai kara da tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar na jam’iyyar PDP, dan shekaru 72, a ranar asabar 16 ga watan Fabrairu na shekarar nan da muke ciki

XS
SM
MD
LG