Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 AFIRKA: Shugaba Muhammadu Buhari ya ce al’amarin canjin yanayi shi ne asalin dukkannin tashe-tashen hankula a yankunan Afurka

VOA60 AFIRKA: Shugaba Muhammadu Buhari ya ce al’amarin canjin yanayi shi ne asalin dukkannin tashe-tashen hankula a yankunan Afurka
please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:00:59 0:00

Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya ce al’amarin canjin yanayi shi ne asalin dukkannin tashe-tashen hankula a yankunan Afurka, ya yi kuma kira na musamman kan yaki da cin hanci da rasahawa a lokacin da ya halarci babban taron Aswan da aka yi a kasar Masar.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG