Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 AFIRKA: Wasu Mayaka Masu Da’awar Jihadi Sun Kashe Akalla Mutane 10 Yayin Hari A Wani Gari Dake Arewa Maso Gabashin Najeriya

VOA60 AFIRKA: Wasu Mayaka Masu Da’awar Jihadi Sun Kashe Akalla Mutane 10 Yayin Hari A Wani Gari Dake Arewa Maso Gabashin Najeriya
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:59 0:00

A Najeriya, wasu mayaka masu ikirarin jihadi sun kashe akalla mutum 10 a haren-haren da suka kai wani gari da ke arewa maso gabashin kasar, inda suka kona ofishin Majalisar Dinkin Duniya tare da haddasa kaurar jama’a zuwa makwabciyar kasar, Nijar.

XS
SM
MD
LG