Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 AFIRKA: ‘Yan Fashin Kan Teku a Najeriya Sun Kama Matukan Jirgin Ruwa ‘Yan Turkiya Su 15 Sannan Suka Kashe Wani dan Azerbaijan Daya

VOA60 AFIRKA: ‘Yan Fashin Kan Teku a Najeriya Sun Kama Matukan Jirgin Ruwa ‘Yan Turkiya Su 15 Sannan Suka Kashe Wani dan Azerbaijan Daya
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:59 0:00

‘Yan fashin kan teku a Najeriya sun kama matukan jirgin ruwa ‘yan Turkiya su 15 sannan suka kashe wani dan Azerbaijan daya. Ministan harkokin wajen Turkiyya ya ce har yanzu ‘yan fashin bas u tuntubi hukumomin kasar ba.

XS
SM
MD
LG