Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 DUNIYA: Kotun kolin kasar Amurka ta yanke hukumcin baiwa gwamnati damar amincewa da sabuwar dokar 'yan gudun hijira

VOA60 DUNIYA: Kotun kolin kasar Amurka ta yanke hukumcin baiwa gwamnati damar amincewa da sabuwar dokar 'yan gudun hijira
please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

A Amurka kotun kolin kasar ta yanke hukumcin baiwa gwamnatin shugaban Amurka damar amincewa da sabuwar doka ta haramtawa duk dan gudun hijira damar samun mafaka indan ya biya wata kasa kafin shigowarsa kasar Amurka.

XS
SM
MD
LG