Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Waigen Baya: Dakarun Najeriya A Kasar Mali

A duba baya lokacin da Najeriya ta tura dakarunta zuwa kasar Mali. Yanzu rudunar sojojin Najeriya tana shirin janye dakarunta da zara Majalisar Dinkin Duniya ta karbi aikin kiyaye tsaro bayan zaben da za'a yi a Mali ranar Lahadi.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG