Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Waiwaye: Hotunan Harin 11 Ga Watan Satumba

Asabar 11 ga watan Satumbar 2021, shekara 20 cif kenan da 'yan ta'adda suka kai wa Amurka harin ta'addanci wanda ya yi sanadin mutuwar dubban mutane a New York, Pennsylvania da kuma ma'iakatar tsaro ta Pentagon. #voaseptember11 #neverforget #september11

Domin Kari

XS
SM
MD
LG