Wani bincike da aka gudanar a 2018, ya nuna cewa yawan ta’ammali da miyagun kwayoyi a Najeriya ya kai kashi 14.4 cikin 100, wanda aka kiyasta mutane miliyan 14.3 ‘yan shekaru tsakanin 15 zuwa 64 ke mu’amala da kwayoyin.
Wani Bincike Ya Nuna Cewa Mutane Miliyan 14.3 'Yan Shekaru 15-64 Ke Mu'amala Da Kwayoyi A Najeriya