Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Wassan Najeriya Da Iceland 22, Yuni, 2018

Dan wassan kwallon kafar Najeriya Ahmad Musa, na murna bayan ya saka kwallo biyu a raga a yayin wassan gassar kwallon kafa ta duniya a Rasha tsakanin Najeriya da Kasar Iceland. An tashi biyu da babu a wassan da buga yau 22 ga watan Yuni, 2018. (AP Photo/Darko Vojinovic)

Domin Kari

XS
SM
MD
LG