Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Wasu Kamfanoni 40 Na Kasa Da Kasa Sun Dauki Matakan Taimakawa 'Yan Gudun Hijira


Wasu Kamfanoni 40 Na Kasa Da Kasa Sun Dauki Matakan Taimakawa 'Yan Gudun Hijira
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:51 0:00

Kamfanoni arba’in da daya na kasa da kasa sun yi alkawarin samar da ayyukan yi, da horar da ‘yan gudun hijira 250,000 a Turai. Amma ta yaya 'yan gudun hijira a Afirka za su amfana da irin wannan kokari? Dr. Manasseh, shugaban kungiyar agajin jin kai ta Impact-Trust International ya mana karin haske.

XS
SM
MD
LG