Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Wasu Mata A Najeriya Masu Sha'awar Noma Suna Yi A Filaye Kusa Da Gidansu


Wasu Mata A Najeriya Masu Sha'awar Noma Suna Yi A Filaye Kusa Da Gidansu
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:08 0:00

Ga yawancin mata a Najeriya masu sha'awar noma, rashin samun filin noma wani babban kalubale ne. Amma wasu daga cikinsu su na gudanar da aikin noma ne a kananan filayen dake kusa da gida domin kula da bukatun iyalinsu.

XS
SM
MD
LG