Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Gwamnatin Burkina Faso Za Ta Taimaka Wajen Shirya Fina Finai A Kasar


Gwamnatin Burkina Faso Za Ta Taimaka Wajen Shirya Fina Finai A Kasar
please wait

No media source currently available

0:00 0:04:15 0:00

Domin ganin kasar ta iya show kan kalubalen shirya bikin baje kolin fina-finai na FESPACO karo na 28 da yanayin tabarbarewar tsaro ya yi mummunan tasiri akai, gwamnati Burkina Faso ta sa hannu sosai a cikin wasu fina-finai da ake yi a kasar.

XS
SM
MD
LG