Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Wata Jam'iyyar Indiya Ta Karrama Donald Trump

Jam'iyyar Sena mai tsattsauran ra'ayin Hindu a kasar Indiya, ta gudanar da addu'ar taya Donald Trump murnar zagayowar ranar haihuwarsa da kuma yi masa addu'ar samun nasara a zabe.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG